WASIKAR IMAM HUSAINI GA WASU MANYAN MAKKA | SHAFI’U & Shaikh Ibrahim Abdullah

Share

BAYANI KAN WASIKAR IMAM HUSAINI DA YA RUBUTAWA WASU MANYAN SHUWAGABANNI KABILU DOMIN SAUKE MASU UZURI DA BAYANI WAYE SHI ME YA FITO YI INA AL’AMARIN ZAI KARE, DA BUKATAR SU ZO SU BI GASKIYA SU DA MUTANENSU.
DARUSSA DAGA WAKI’AR ASHURA BAYAN SHEKARA 61 DA HIJRAN MANZON ALLAH.