Sannan ta tabo abin da ya shafi kalu balen da duk wanda ya taka mataki na tsufa yake fuskanta sai dai kalu balen nada alaƙa da irin shirin da Mutum ya yiwa tsufar kafin ƙara towar lokacin.
Sannan daga ƙarshe Kamar yanda tayi a baya ta tattara bahasin ta kulle shi da Matakan da mutum zai bi ya dauka domin idan tsufar ta riske shi ya yi mai inganci dake cike da amfani da Kwari.
Domin isar da sako ga Kasashenmu, Musamman Kasashen mu Na Arika da suke jin yar nigeriya Nijer, Ghana , Chameroon, Chadi, Da sauransu.