Shinkafa Don Hadin Kai

Share

Dubi na tsanake kan manufofin sabon salon siyasar jari-hujja (Neo Liberalism) ta Amurka da kuma mamayar kasar Haiti a karkashin inuwar taimakon jin kai bayan girgizar kasa ta shekarar 2010 wacce ta haifar da fatara ga manoman kasar Haiti.