Ci Gaban Kimiyyar Fasahar Maguguna (Kashi na 1)

Koyi yadda kimiyya, fasahar nukiliya da radiopharmacy ke taimakawa wajen ci gaban magunguna da inganta kula da lafiya

Share

Hoton kimiyya da fasahar magunguna yana nuna kwalaben magani, alamar radiation, kwayar halitta, jikin mutum da fasahar radiopharmacy.

A cikin wannan kashi na biyu, za mu ci gaba da binciken yadda kimiyya da fasahar zamani ke taimakawa wajen ci gaban fannin magunguna. Za mu kalli muhimmancin kwayoyin halitta, fasahar nukiliya, radiopharmacy da yadda ake amfani da abubuwan rediyo wajen gano cututtuka da taimakawa wajen magani. Wannan ci gaba na kimiyya yana buɗe sabbin hanyoyi wajen inganta bincike, ganewar cuta da samar da ingantattun hanyoyin kula da lafiya

Hoton malamin addinin Iran tare da taken “Rayayyun Sunnoni Na Ayatollah Khamenei” a bango mai duhu da zinariya
Dr. Zahra Ridwan tana bayani kan magungunan gargajiya, amfaninsu, illolinsu da hanyoyin amfani da su cikin tsaro.