BAN-KWANA DA MAKAMAI Kahsi 3

Share



Ku yi dubi cikin rayuwar Yaseer Arafat inda ya zauna teburin tattaunawa da Isra’ila ya kuma fuskanci saba alkawura. Ya sake daukar makami wanda a baya kafin ya sauya sabon salo zuwa jami’in dufulomasiya ya kasance mayaki mai fafutukar ‘yantar da Falasdinawa.

Masanin radiopharmacy yana aiki a dakin gwaje-gwaje na zamani, yana shirya maganin rediyo tare da kayan bincike da na'urorin kimiyya.
Hoton kimiyya da fasahar magunguna yana nuna kwalaben magani, alamar radiation, kwayar halitta, jikin mutum da fasahar radiopharmacy.