Ku yi dubi cikin rayuwar Yaseer Arafat inda ya zauna teburin tattaunawa da Isra’ila ya kuma fuskanci saba alkawura. Ya sake daukar makami wanda a baya kafin ya sauya sabon salo zuwa jami’in dufulomasiya ya kasance mayaki mai fafutukar ‘yantar da Falasdinawa.