The latest news and topic in this categories.
Mayakan kungiyar boko Haram a arewa maso gabacin tarayyar Najeriya sun kashe mutane 85 a karamar hukumar Tarmuwa a jihar Yobe na kasar. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran
Mayakan kungiyar yan ta’adda ta boko haram sun kashe manoma kauyawa a garin Wafa na karamar hukumar Tarmuwa a jihar Yobe na tarayyar Najeriya. Jaridar Daily Trust ta Najeriya ta
Mayakan kungiyar boko Haram a arewa maso gabacin tarayyar Najeriya sun kashe mutane 85 a
Mayakan kungiyar yan ta’adda ta boko haram sun kashe manoma kauyawa a garin Wafa na
Isra'ila za ta saki fursunonin Falasdinawa 183 yau Asabar, a madadin wasu mutanenta uku daga cikin wadanda kungiyar Hamas ke garkuwa da su a Gaza a wani bangare na aiwatar
Shugaban Amurka Donald Trump ya rattaba hannu a kan dokar da za ta rage tallafin da Amurka ke baiwa Afirka ta Kudu, wanda ake ganin bai rasa nasaba da karar
Kasashe 79 na duniya sun yi watsi da matakin da shugaban kasar Amurka Donald Trump ya dauka na kakabawa kotun hukunta manyan laifuka ta duniya ICC takunkumi, suna masu cewa
Dubban masu zanga-zanga ne suka fito kan titunan kasar Jordan da kasar Iraki domin yin Allah wadai da shirin shugaban Amurka Donald Trump na korar Falasdinawa daga yankin Gaza. Masu
Yau Asabar shugabannin kasashen raya tattalin arzikin kasashen Gabashi da Kudancin Afrika EAC da SADC za su gana a birnin Dar es Salaam na kasar Tanzaniya domin tattauna rikicin gabashin
Jagoran juyin juya halin Musulunci ya bayyana cewa: Idan Amurka ta yi barazana ga tsaron kasar Iran, to lallai Iran ta kalubalance ta Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid