The latest news and topic in this categories.
Asusun Kananan yara na MDD “ Unicef” ya sanar da cewa adadin kananan yaran Falasdinawa da suke mutuwa ya karu da kaso 250% idan aka kwatanta da gabanin 7 ga
Hukumar Abinci ta duniya ( WFP) wacce take karkashin MDD, ta sanar da cewa, matukar ba a bari aka shigar da kayan abinci cikin Gaza ba, to makomar dubban kananan
Asusun Kananan yara na MDD “ Unicef” ya sanar da cewa adadin kananan yaran Falasdinawa
Hukumar Abinci ta duniya ( WFP) wacce take karkashin MDD, ta sanar da cewa, matukar
Iran ta bayyana cewa tattauanwa ta hudu data wakana tsakaninta da Amurka tana da wahala amma kuma tana da amfani. Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Esmaeil Baghaei ya ce zagaye
Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya ba da shawarar yin tattaunawa "kai tsaye" ba tare da sharadi ba" tsakanin kasarsa da Ukraine a ranar 15 ga Mayu a Istanbul. A
Sabon shugaban darikar ‘yan katolika na duniya Fafaroma Leo na 14 ya ce yana matukar bakin ciki da abin da ke faruwa a zirin Gaza, inda ya bukaci a tsagaita
Iran ta bayyana aniyarta ta karfafa hadin guiwar ‘yan sanda da Nijar. Wanna bayanin ya fito ne a wani bangare na ziyarar da, Birgediya Janar Ahmad-Reza Radan, babban kwamandan rundunar
Tsohon jami'in harkokin wajen kungiyar tarayyar turai Josep Borrell ya yi kakkausar suka ga kungiyar kan rashin daukar mataki game da kisan kiyashin da gwamnatin Isra'ila ke yi a zirin
Falasdinawa mazauna yankunan Khan-Yunus dake kudancin zirin Gaza suna fama da matsananciyar yunuwa, a lokaci daya suna fuskantar hare-hare masu tsanani daga sojojin HKI. Mata mazauna yankin sun fi fuskantar