The latest news and topic in this categories.
Kungiyar Hamas wacce take fafatawa da sojojin HKI a Gaza kimani shekara guda da ta gabata, ta bayyana cewa gwamnatin HKI tana amfani da yan gudun hijira daga kasashen Afirka
Yan gudun hijira 13 ne aka tabbatar da mutuwarsu a ranar 3 ga watan satumban da muke ciki bayan da kwalekwalensu ya nutse a kan hanyarsu ta zuwa ingila daga
Kungiyar Hamas wacce take fafatawa da sojojin HKI a Gaza kimani shekara guda da ta
Yan gudun hijira 13 ne aka tabbatar da mutuwarsu a ranar 3 ga watan satumban
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya yi kira ga kasashen duniya da su kawo karshen rikicin da Isra'ila ke ci gaba da haifarwa a yankin gabas ta tsakiya.
Kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta fitar da wata sanarwa dangane da shahadar Salah al-Bardawil, mamba a ofishin siyasa na kungiyar kuma wakilin majalisar dokokin Falasdinu. A rahoton tashar Al-Alam,
Kungiyar da ke sa ido da kare hakkin dan adam ta Syria (SOHR) ta fitar da fayafan bidiyo guda hudu da ke dauke da hotunan azabtarwa da kisa da jami’an
Shugqbqn kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen sayyed Abdulmalik Badaruddin Huthi ya bayyana cewa tura wani kataparen jirgin ruwan yaki zuwa gabas ta tsakiya wanda shugaban kasar Amurka yayi wata gazawace.
Shugaba hukumar makashin Nukliya na kasar Iran Mohammad Islami ya bada sanarwan cewa a ranar 8 ga watan Afrilu mai zuwa. Yace hukumarsa za ta kaddamar da sabbin magunguna da
A gobe Litinin 24 ga watan Maris ne tawagogin masu tattaunawa na kasashen Amurka da Rasha zasu hadu a birnin Rayida na kasar Saudiya don ci gaba da tattaunawan da