The latest news and topic in this categories.
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI hari da makami mai linzami mai cin dogon zango wanda ya sauka akan sansanin sojan
Hukumar da take kula da harkokin kasuwanci a kasar Birtaniya ta sanar da cewa; jirgin kasar na kasuwanci ya nutse a cikin ruwan tekun "Red-Sea". Hukumar ta kasar Birtaniya ta
A jiya Juma’a ne sojojin kasar ta Yemen su ka sanar da kai wa HKI
Hukumar da take kula da harkokin kasuwanci a kasar Birtaniya ta sanar da cewa; jirgin
A yau Asabar ne HKI ta saki Ra’id Sa’adi wanda ya yi zaman kaso na tsawon shekaru 36, a karkashin musayar da aka yi a tsakanin kungiyar gwgawarmayar musulunci ta
Rundunar sojan kasar Lebanon ta sanar da cewa sojojin abokan gaba Isra’ila jan jiki wajen janyewa daga kudancin Lebanon da hakan yake hana su sojojin Lebanon din shiga yankunan yankin.
A wani na aiwatar da yarjejeniyar tsagaita wutar da suka cimma, kungiyar Hamas ta saki wasu 'yan Isra'ila hudu a wannan Asabar yayin da ake dakon gwamnatin Tel-Aviv ta saki
Gwamnatin Shugaban Amurka Donald Trump ta sanar da dakatar da fitar da wani tallafi na kudade ga kasashen waje, in ban da na kawarta Isra'ila da kuma kasar Masar. A
Tsohon shugaban kasar Gambia, Yahya Jammeh ya bayyana aniyarsa ta komawa kasar. A wani sakon murya da ya aike wa magoya bayansa, Jammeh da ya mulki Gambia na tsawon shekaru
Sha’anin cinikayya daga waje na Iran ya samu tagomashi a a shekarar 2024 idan aka kwatanta da shekarar data gabatace ta. Cinikin waje na Iran ya kai dala biliyan 126