The latest news and topic in this categories.
Shugaban ofishin siyasa na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ya tabbatar da cewa gwagwarmaya a Zirin Gaza da kuma kungiyar Ansar Allah a kasar Yaman suna yakar zaluncin Isra’ila kafada
Sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blibnken ya yi kira ga sabon shugaban kungiyar Hamas a bangaren siyasa Yahaya Sinwar da, wai ya dauki matakin tsagaita wuta a Gaza, ya kuma
Shugaban ofishin siyasa na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ya tabbatar da cewa gwagwarmaya a
Sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blibnken ya yi kira ga sabon shugaban kungiyar Hamas a
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce akwai bukatar musulmi su samar da hadin kai domin kare mutuncinsu da al’ummominsu. Shugaban na Iran ya bayyana hakan ne a jawabin da
Shugaban kungiyar Hizbullah Sayyed Hassan Nasrallah ya ce fashe-fashen na’urorin sadarwa da Isra'ila ta kai a ranakun Talata da Laraba, wanda ya kashe mutane 37 tare da raunata kusan 3,000
Amurka ta ce tana kokarin amfani da diflomasiyya domin kauce wa ta'azzarar tashin hankali tsakanin kungiyar Hezbollah da Isra'ila. Mai bai wa shugaban Amurka shawara kan harkokin tsaro, John Kirby
Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran ya ce Isra'ila za ta fuskanci "mummunan martani daga bangaren ‘yan gwagwarmaya" kan ayyukan ta'addancin da ta ke yi
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba ta yin jayayya da kowa, kuma ba zata zama mai biyayya ga girman kai ba Shugaban kasar Iran Masoud
Sojan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila guda ya sheka lahira wasu 12 na daban kuma sun samu raunuka a wani harin makami mai linzami da aka kai daga kudancin kasar Lebanon