The latest news and topic in this categories.
A ranar Jumma'an da ta gabata ce jiragen yakin HKI suka kai hare-hare mafi muni a wannan shekara kan unguwar Dhahiya Junubiyya, ta birnin Beirut babban birnin kasar Lebanon, inda
A ranar Jumma'an da ta gabata ce jiragen yakin HKI suka kai hare-hare mafi muni
Leadership-Gwamnatin Jihar Sokoto ta sanar da shirinta na gina dam-dam guda uku tare da sayen traktoci 244 a wani yunƙuri na haɗa kai wajen bunƙasa aikin Fadama da noman rani.
Dakarun kare juyin juya halin Musulunci za su kalubalanci duk wani mummunan yunkuri na makiya 'yan sahayoniyya Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran Manjo Janar Hossein
Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya aike da sako ga Majalisun Dokokin Kasashen duniya yana jaddada rawarsu a fagen dakatar da zalunci kan al'ummar Falasdinu Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci
Kakakin bangaren sojin Izzuddeen Al-Qassam ya bayyana cewa: Harin daukan fansa na "Alkawarin Gaskiya" ya firgita makiya 'yan sahayoniyya Kakakin rundunar Izzuddeen Al-Qassam bangaren soji na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta
Sojojin Yemen sun yi luguden wuta da makami mai linzami kirar Zulfiqar kan birnin Yaffa na haramtacciyar kasar Isra'ila Sojojin kasar Yamen sun kai farmakin soji guda biyu a kan
Shugaban kasar Tunusiya Qais Sa'id ya sake lashe zaben shugaban kasa a karo na biyu da kuri'u kashi 90.69% da aka kada Hukumar zaben Tunisiya ta sanar a jiya Litinin