The latest news and topic in this categories.
Pars Today - Masu amfani da hanyar sadarwa ta X sun yaba wa babban sakataren kungiyar Hizbullah da ya yi shahada ta hanyar buga sakonnin twitter. Shahadar babban magatakardar kungiyar
Babban magatakardar kungiyar gwgawarmayar musuluncin ta Hizbullah wanda aka watsa jawabinsa a wurin juyayin 40 na shahadar Sheikh Ibrahim Ra’isi ya ce; Iran ta sami mafita da abu maras dadi
Pars Today - Masu amfani da hanyar sadarwa ta X sun yaba wa babban sakataren
Babban magatakardar kungiyar gwgawarmayar musuluncin ta Hizbullah wanda aka watsa jawabinsa a wurin juyayin 40
Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran ya gana ta tawagar shoura ta kungiyar Hamas a safiyar yau Asabar a nan Tehran inda ya bayyana cewa mayakan kungiyar sun
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshiyan ya bayyana cewa, kasar Iran ba zata jada baya ba, kuma ba zati yi rauni ba saboda takunkuman zaluncin da kasashen yamma suka dorawa kasar.
Hukuma mai kula da samar da magungunan HIV/AIDS ko (UNAISD) ta MDD ta bada sanarwan cewa mai yuwa mutane kimani miliyon 6 ne zasu mutu a duk fadin duniya a
Kotun hukunta manya-manyan laifuka ta kasa da kasa ICC ta yi allawadai da takunkuman da gwamnatin Amurka ta dorawa kotun, ta kuma kara da cewa zata ci gaba da aikinta
Firay Ministan HKI Banyamin Natanyahu ya bawa kasar Saudiya Shawara samarwa Falasdinawa kasa daga cikin hamada mai girma da take da shi. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta
Isra'ila za ta saki fursunonin Falasdinawa 183 yau Asabar, a madadin wasu mutanenta uku daga cikin wadanda kungiyar Hamas ke garkuwa da su a Gaza a wani bangare na aiwatar