The latest news and topic in this categories.

Sarayal Kuds Ta Kai Wa  Matsugunin ‘Yan Mamaya Na Sydriot Hari Da Makamai Masu Linzami
03 Jul

Sarayal Kuds Ta Kai Wa  Matsugunin ‘Yan Mamaya Na Sydriot Hari Da Makamai Masu Linzami

Rundunar Sarayar Kudus dake karkashin kungiyar Jihadul-Islami ta sanar da kai wa matsugunin 'yan share wuri zauna na Sydriot hari