The latest news and topic in this categories.
An gudanar da bukukuwan ranar Nuruz, ko ranar farko ta hijira shamsiyya ta Iraniyawa da kasashe makobta a Majalisar dinkin duniya a jiya Laraba a daya daga cikin zaurukan majalisar
An gudanar da bukukuwan ranar Nuruz, ko ranar farko ta hijira shamsiyya ta Iraniyawa da
A yau Juma’a ne majiyar sojan HKI ta sanar da cewa sojojinta biyu sun mutu sanadiyyar jirgi maras matuki da aka harbo daga Iraki, ya kuma fada akan sansanin soja
Ministan harkokin Wajen Iran wanda ya isa kasar Lebanon, ya gabatar da taron manema labaru da a ciki ya bayyana cewa; A kodayaushe Iran tana goyon baya da kare mutanen
A yau Juma’a dakarun Hizbullah na kasar Lebanon sun sanar da kashe sojojin HKI da dama tare da jikkata wasu a kan iyaka da Falasdinu dake karkashin mamaya. Sanarwar ta
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya yaba da irin gagarumin aikin da sojojin kasar suka yi wajen kaddamar da harin makamai masu linzami a yankin Tel
Rahotanni daga Lebanon na cewa, kungiyar Hezbollah, na ci gaba da kara fadada ayyukanta na soji a kan yankunan arewacin Falastinu da Isra'ila ta mamaye, da kuma fuskantar yunkurin Isra'ila
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi Allah-wadai da matakin da Isra'ila ta dauka na ayyana sakatare-janar na Majalisar Dinkin Duniya a matsayin mutum maras nagarta. Esmaeil Baghaei ya