The latest news and topic in this categories.
Rahotanni sun bayyana cewa Fira ministan Isra’ila Binyamin Natanyaho ya bayyana daliban Jami’a dake zanga-zangar nuna goyan bayan falasdinawa da daliban jami’a ke yi a kasar Amurka a matsayin masu
Rahotanni sun bayyana cewa Fira ministan Isra’ila Binyamin Natanyaho ya bayyana daliban Jami’a dake zanga-zangar
Rundunar sojan kasar Syria ta karyata labarun da ake watsawa na cewa ta janye daga garin Hums, tana mai tabbatar da cewa tana kai hare-hare zuwa garuruwan Darul-Kabirah, Tambisiyyah da
65-Assalamu alaikummasu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur'ani mai girma ko
Masana a ma'aikatar tsaron kasar Iran sun sami nasarar aika tauraron dan'adam mafi nauyin wanda kasar ta taba aikawa zuwa sararin samania a safiyar Jaumma'a tare da samun nasara. Kamfanin
Wani Jami'in kungiyar Hamas ya bada sanarwan cewa a farfado da tattaunawa don kawo karshen yaki a Gaza. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Basem Na'im, wani
A ci gaba da keta hurumin yarjeniyar tsagaita wuta tsakaninta da kungiyar Hizbulla ta kasar Lebanon, jiragen yakin HKI sun kai hare hare–hare a wasu yankuna a kudancin kasar Lebanon
Kasar Iran ta karbi lambar yabo kan kula da kasar noma a wani biki wanda hukumar abinci ta Duniya FAO ta shirya a kasar Thailand a ranar Alhamis da ta