The latest news and topic in this categories.
Limamin masallacin jumma’a a nan birnin Tehran ya yi allawadai da kissan kiyashin da ake yi a kauyukan kasar Sudan. Tashar talabjin ta Labarai a nan Tehran ta nakalto limamin
Limamin masallacin jumma’a a nan birnin Tehran ya yi allawadai da kissan kiyashin da ake
A yau Talata ne fadar mulkin Rasha ta “ Kremlin” ta sanar da cewa; Wasu daga cikin shugabannin kasashen yamma suna kokarin kunna wutar yaki a Ukiraniya, bayan da Kiev
Wakilin kasar Libya a wurin taron MDD akan siyasa da mulkin mallaka, Ashraf Ali Hamid,ya yi ishara akan manyan laifukan da ‘yan sahayoniya suke aikatawa akan Falasdinawa, tare da bayyana
Bayan tsaiko na tsawon shekaru 9, an dawo da zirga-zirgar jiragen saman a tsakanin Iran da Saudiyya, inda wani jirgi daga Mashhad ya tashi, ya sauka a Dammam a gabashin
Majiyar asibiti ta fada wa kafafen watsa labaru cewa; Tun daga safiyar yau Talata ne HKI ta fara kai hare-hare a yankuna mabanbanta dake Arewacin Gaza wanda ya yi sanadiyyar
Shugaba Nicolas Maduro ya bayyana cikakken goyon bayan kasarsa Venezuela ga gwamnati da al’ummar Syria da suka fada da ta’addanci da ‘yan ta’adda da kuma kasashen da suke goyon bayansu.
Shugabannin kasashen Iran da Siriya sun tattauna batun hadin gwiwa tsakanin kasashen biyu a fagen yaki da ta'addanci Shugaban kasar Siriya Bashar al-Assad ya zanta da takwaransa na kasar Iran