The latest news and topic in this categories.
HKI tana ci gaba da yi wa Falasdinawa kisan kiyashi a Gaza wanda ya ci rayukan Falasdiniwa kusan 300 da su ka hada kananan yara da mata. Tashar talabijin din
Wanda ya jagoranci sallar juma'a a Tehran ya bayyana cewa; Tun cin nasarar juyin musulunci, Iran ta zabi hanyar tattaunawa, saboda ta tabbatar da kyakkyawar niyyarta da kuma aiki da
HKI tana ci gaba da yi wa Falasdinawa kisan kiyashi a Gaza wanda ya ci
Wanda ya jagoranci sallar juma'a a Tehran ya bayyana cewa; Tun cin nasarar juyin musulunci,
MDD ta bayyana cewa; Da akwai damuwa mai zurfi akan halin da 'yan Hijirar Sudan suke ciki a gabashin kasar Chadi saboda rashin masu bayar da kudaden taimakon kula da
Nahiyar Afirkan a karkashin tarayyar Afirka ta kafa cibiyar dake kula da sararin samaniya domin tattara bayanai, wacce ke da matsuguni a birnin "alkahira' na Masar. Sabuwar cibiyar dai ta
Jaridar 'yan sahayoniya ta "Ma'ariv' ta buga labarin da yake cewa; Isra'ila tana fuskantar matsalar diplomasiyya saboda ci gaba da yakin Gaza. Jaridar ta kuma ce; A halin yanzu "Isra'ila"
Ma'aikatar kiwon lafiya ta Gaza ta sanar da cewa; Daga safiyar yau Alhamis zuwa yanzu adadin falasdinawan da su ka yi shahada sun haura 50. Kididdigar ma'aikatar kiwon lafiya ta
A karo na biyu sojojin kasar Yemen sun sanar da kai hari akan filin saukar jirgin sama na "Ben Gorion" a matsayin ci gaba da taimakawa Falasdinawa da sojojin HKI
Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba ta gaggawar kulla alaka da kasar Siriya Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi ya jaddada cewa: A halin