The latest news and topic in this categories.

Jihadul Islami: Ta Yi Tir Da Maganar Ministar Harkokin Wajen Jamus Akan Kashe Fararen Hula
17 Oct

Jihadul Islami: Ta Yi Tir Da Maganar Ministar Harkokin Wajen Jamus Akan Kashe Fararen Hula

Kungiyar jihadul Islami ta Falasdinu ta bayyana maganar minister harkokin wajen Jamsu Annelena  Baerbock da cewa tana da matukar hatsari.