The latest news and topic in this categories.
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa hare-hare a kan cibiyoyin makamashin Nukliyar kasar ba zasu dakatar da ayyuka a cibiyoyin ba. Sai dai yin haka zai
An bude taron kungiyar kasashen Musulmi ta OIC a birnin Banjul na kasar Gambia a yammacin afirka a yau Asabar. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya bayyana cewa
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa hare-hare a kan cibiyoyin makamashin
An bude taron kungiyar kasashen Musulmi ta OIC a birnin Banjul na kasar Gambia a
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya taya al'ummar Iran murnar zagayowar lokacin bukukuwan Nowruz na sabuwar shekarar hijira shamsiyya da ake amfani da itya a hukumance
Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta duniya ta fitar da wata sanarwa inda ta yi Allah wadai da sake dawo da hare-haren wuce gona da irin da Isra'ila ke yi
Dakarun Falasdinawa sun mayar da martani ga kisan kiyashin da Isra'ila ke yi wa fararen hula bayan sake dawo da yakin Isra’ila a kan al’ummar Gaza, inda suka harba rokoki
’Yan Najeriya na iya fuskantar karin farashin man fetur bayan da Matatar Man Dangote ta bayyana cewa ta daina sayar wa ’yan kasuwa man fetur a kudin Naira. Matatar, wacce
Darakta mai kula da al-amuran mata da kuma kare hakkin bil'adama a ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran, Forouzandeh Vadiati, ta hadu da jakadan kasar Jamus a nan Tehran da kuma
Yan tawayen M-23 na kasar Kongo wadanda suke samun goyon bayan gwamnatin kasar Ruwanda sun kara nosawa zuwa gaba a mamayar da sukewa gabancin kasar ta Kongo. Kamfanin dillancin labaran