The latest news and topic in this categories.
A rahoto na biyu wanda kwamitin da sojojin kasar Iran suka kafa don bincike da gano musabbabin faduwar jirgin shugaban kasa a ranar Lahadi 19 ga watan Mayu, ya nuna
A rahoto na biyu wanda kwamitin da sojojin kasar Iran suka kafa don bincike da
Kakakin ma'aikatar sharia a nan JMI ya bada sanarwan cewa,ma'aikatar za ta bayyanawa mutanen sakamakon bincken da suka gudanar kuma suke ci gaba da yi, dangane da fashewa da kuma
A wani taro wanda ya hada ministan riko na tattalin arziki da kudade na JMI da kuma mai bawa firai ministan kasar Iraki shawara, bangarorin biyu sun tabbatar da cewa
Gwamnatin kasar Saudiya ta yi allawadai da HKI a kissan da take wa falasdinawa a Gaza, a jiya talata a gaban kutun ICJ. Saudiya ta bayyana cewa gwamnatin HKI ta
Rahotannin da suke fitowa daga kasar Yemen na cewa katafaren jirgin ruwa mai daukar jiragen saman yaki malakar klasarAmurka wato USS Harry Truman zai fice daga tekun red sea da
Manyan malaman addinin darikar Roman Katolika za su fara Shirin zabar shugaban darikar tasu a fadar Vatican Adadin manyan malaman addinin masu mukamin "Cardinal" 130 ne za su taru a
Kakakin kwamitin tsaron kasa a majalisar shawarar musulunci ta Iran ya bayyana cewa; " Ya zuwa yanzu ba za mu iya yin hukunci akan dalilan da su ka haddasa fashewar