The latest news and topic in this categories.
Gwamnatin kasar Chaina ta bayyanan cewa Amurka ce babar barazana ga zaman lafiya a duniya musamman kan abinda ya shafi makaman Nukliya. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya
Ministan tsaron kasar Chaina Dong Jun wanda yake jawabi a taron tattaunawa ta ‘Shangre-La’ karo na 21 a birnin Singapore ya bayyana cewa hakurin kasar Chaina yana da iyaka, musamman
Shugaban kasar Chain Xi Jenpeng wanda yake ziyarar aiki a kasar Faransa ya bayyana cewa yakin gaza ya girgiza zukatan mutane da dama a kasashen duniya. Kamfanin dillancin labaran Chinhuwa
Gwamnatin kasar Chaina ta bayyanan cewa Amurka ce babar barazana ga zaman lafiya a duniya
Ministan tsaron kasar Chaina Dong Jun wanda yake jawabi a taron tattaunawa ta ‘Shangre-La’ karo
Shugaban kasar Chain Xi Jenpeng wanda yake ziyarar aiki a kasar Faransa ya bayyana cewa
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Babu wata doka ko tsari da Iran za ta bi wajen kare al'ummarta Ministan harkokin wajen kasar Iran Sayyid Abbas Araqchi ya
'Yan gwagwarmayar Hizbullahi sun kai wani mummunan hari kan birnin Haifa na haramtacciyar kasar Isra'ila dazu-dazun nan Rundunar sojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta sanar da cewa: Wasu hare-hare da
Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya jaddada cewa: Ba su tsoron abokan gaba, kuma za su mayar da martani mai tsanani kan duk wani harin wuce gona da iri
Wani dan kungiyar ta'addanci da aka kama a shiyar kudu maso gabashin kasar Iran ya yi ikirari kan irin zagon kasa da suke kitsa kan al'ummar Iran Sakamakon habakar hare-haren
Jaridar Ha'aretz ta haramtacciyar kasar Isra'ila ta ce: Tana tsammanin ƙarshen jini, hawaye da rugujewa haramtacciyar kasar Isra'ila Jaridar haramtacciyar kasar Isra'ila ta Ha'aretz tana tsammanin zuwan lokacin kawo ƙarshen
Al'ummar Moroko sun gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewa da shirin mahukuntan kasar na bai wa yahudawa bakin haure takardun zama 'yan kasa A cikin wani yanayi mai cike da