The latest news and topic in this categories.
Babban jami’in diplomasiyyar Iran Ali Bakiri Kani ne ya bayyana haka, yana mai kara da cewa; Cigaba da fadada laifukan HKi a yankin Gaza, wata babbar barazana ce ga sulhu
Ministocin harkokin wajen na kasashen kungiyar BRICS ta tattalin arziki sun bude taron kwanaki biyu a birnin Nizhny da ke lardin Novgorod na kasar Rasha a jiya Litinin. Kamfanin dillancin
Babban jami’in diplomasiyyar Iran Ali Bakiri Kani ne ya bayyana haka, yana mai kara da
Ministocin harkokin wajen na kasashen kungiyar BRICS ta tattalin arziki sun bude taron kwanaki biyu
A wani na aiwatar da yarjejeniyar tsagaita wutar da suka cimma, kungiyar Hamas ta saki wasu 'yan Isra'ila hudu a wannan Asabar yayin da ake dakon gwamnatin Tel-Aviv ta saki
Gwamnatin Shugaban Amurka Donald Trump ta sanar da dakatar da fitar da wani tallafi na kudade ga kasashen waje, in ban da na kawarta Isra'ila da kuma kasar Masar. A
Tsohon shugaban kasar Gambia, Yahya Jammeh ya bayyana aniyarsa ta komawa kasar. A wani sakon murya da ya aike wa magoya bayansa, Jammeh da ya mulki Gambia na tsawon shekaru
Sha’anin cinikayya daga waje na Iran ya samu tagomashi a a shekarar 2024 idan aka kwatanta da shekarar data gabatace ta. Cinikin waje na Iran ya kai dala biliyan 126
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi watsi da zarge-zargen da haramtacciyar kasar Isra'ila ta yi kanta A cikin wata wasika da ya aike wa shugaban kwamitin sulhun Majalisar Dinkin Duniya
Majalisar malaman Musulunci ta kasar Lebanon ta bayyana cewa: Rashin janyewar sojojin mamayar Isra'ila daga yankin kudancin Lebanon, shelanta yaki ne akan kasar Majalisar malaman Musulunci ta kasar Lebanon a