Kishin neman yanci na Alummar Yamen

Wannan bidiyon zai yi bayani ne game da yadda kishin neman yanci da son kare wadanda aka zalunta da alummar kasar yamen suek da shi

Share

Wani matashi ɗan Yamen ɗaure da rigar gargajiya yana tsaye da jambiya a kugunsa, yana kallon nesa da kima, a bayan sa tsaunuka da tsoffin gine-gine — yana wakiltar kishin neman ’yanci da tarihinsa na gwagwarmaya.

Wannan bidiyon zai yi bayani ne game da yadda kishin neman yanci da son kare wadanda aka zalunta da alummar kasar yamen suek da shi ya samo asali