Venezuela na fuskantar matsin lamba daga waje ta hanyoyi daban-daban na siyasa da tattalin arziki. Wannan sabon salon mulkin mallaka na shafar ‘yancin ƙasa da rayuwar al’umma, yayin da jama’a ke ƙoƙarin kare martabarsu da ikon kansu.