Yakin Ukraine ya zama Caca ga masu daukar Nauyinsa

Ga alama dai wannan batu ya zama batun da dole ne a kawo karshensa ko da kuwa hakan na nufin rasa wasu sassa na ƙasar

Share

Yakin Ukraine ya zama caca ga masu daukar nauyinsa, yayin da kasashen yamma ke gajiya da fada

Shin kasashen Turai sun gaji ne, kuma shin Amurka tana shakku ne kan batun samun nasara a yakin Ukraine?