Wane ne bisa hakika ya yi nasara a yakin Iran da Isra’ila na kwanaki 12? Tambayace mai wahala ko? Wataƙila kuma a’a! Yin dubi kan sakamakon ya wadace mu kawai, ba kanun labarai ba.