Ina ne ya zama cibiya ta diflomasiyya da leƙen asiri a lokaci guda?
Share
Ina ne ya zama cibiya ta diflomasiyya da leƙen asiri a lokaci guda? Shekaru da dama kafin juyin juya halin Iran, Amurka ta kifar da gwamnati a ƙasar ta hanyar shirya juyin Mulki a 1953.