Shekaru 46 kenan da cin nasarar juyin Musuluncin a Iran; Amma me yasa abin da ya faru har yanzu yake da mahimmanci?

Share

juyin Musuluncin a Iran
Play Video

To me ya sa wannan juyin ya kasance mai matukar muhimmanci haka? Kuma me ya sa har yanzu , bayan kwashe shekaru 46, Iran take gudanar da wadannan bukukuwa  na musamman don tunawa da shi  a kowace shekara?

Menene ra'ayin Iran game da makomar Falasdinu?
Play Video
Shin Amurka Tana kokarin sauya taswirar duniya ne?
Play Video