Wannan bidiyon zai kawo muku takaitaccen bayanin ne kan yadda sunan kasar iran ya samo asali a cikin tarihi, ba wai kawai aciki kamar yadda ake ganin a taswirar duniya ba, domin sunan yana bayyana hakikanin ala’adu da tarihi da fasaha da adabi da tarihinsa yake komawa dubban shekaru da suka gabata dake da alaka da manyan daulolin parisa da suka shude.