“Meta Ko Hedkwatar Sojojin Isra’ila? Gaskiyar Ayyukan Leken Asiri da Kirkirarriyar Basira!”

A cikin wannan bidiyon, za mu binciki wani sabon rahoto mai dauke da wasu abubuwan mamaki game da alaƙar Meta da sojojin Isra’ila. Binciken ya

Share

A cikin wannan bidiyon, za mu binciki wani sabon rahoto mai dauke da wasu abubuwan mamaki game da alaƙar Meta da sojojin Isra’ila. Binciken ya nuna cewa fiye da ma’aikatan Meta 100 sun taba yin aiki tare da dakarun sojojin Isra’ila da kuma hukumomin leken asiri, ciki har da ma’aikatan Unit 8200, wanda ake zargin yana da alhakin ayyukan leken asiri na intanet na Isra’ila