Bayan shahadar Ayatollah Khamenei an yi aiki da dokar kundin tsarin mulki mai lamba 111, kafa kwamiti da ya kunshi shugaban kasa, alkalin alkalai da malamai domin jagorantar kasar na wucin gadi.