Wannan bidiyon yana bayani ne game kan yadda gwamnatin isra’ila take ci gaba da kisan gilla kan alummar Gaza, tun bayan harin 7 ga watan oktoba na shekarar da ta gaba , inda ta kashe sama da yara kanana 15000, duniya na kallo, tayi gum da bakinta, sai dai babban abin takaici shi ne duk da irin mummunan ta’addancin da take aikatawa amma tana bayyana kanta a matsayin wadda ake zalunta.