Iraki ce ke mallakar kashi 8% na dukkanin danyen man fetur  a duniya

Iraki tana mallakar ganga biliyan 145 na danyen mai, ko kuma kashi 8% na dukkanin danyen mai na duniya.

Share

"Iraki tana mallakar 8% na danyen mai na duniya, amma mai yasa kasar ba ta da ikon sarrafa wannan arziki? Tattalin arzikin kasar yana karkashin kulawar Amurka da hukumominta.

Iraki tana mallakar ganga biliyan 145 na danyen mai, ko kuma kashi 8% na dukkanin danyen mai na duniya.