Dadadden Tarihin Iran

Shin baku yi mamaki ba kan dalilin da yasa idan kafofin watsa labarai na Yamma suna magana game da tarihin ɗan adam, a koyaushe suna

Share

"Kasance tare da mu yayin da muke gano wani muhimmin yanki na tarihin duniya, inda mutane na farko suka fara zama. Wannan wuri yana dauke da hujjojin tarihi daga sama da miliyan ɗaya."

Shin baku yi mamaki ba kan  dalilin da yasa idan kafofin watsa labarai na Yamma suna magana game da tarihin ɗan adam, a  koyaushe suna Magana ne kawai a kan Roma da Masar, amma da an ambaci Iran sai kawai batun ya kawo karshe? Wannan ba kawai batu ne na Rashin bayanai ba; bisa zabinsu ne.