GURBATAR MUHALLI A HORMUZ

Mashigar Hormuz tana a wani wuri ne mai matukar sarkakiya a cikin tekun Farisa. Akwai duwatsu da kuma murjani mai yawa a karkashin ruwan, wanda

Share

A lokacin da wata kasa take kula da wata mashiga ta kasa da kasa, sannan kuma take cutuwa da matsalar gurbatar muhalli sakamakon haka, shin ta ci gaba da yin wannan aikin kyauta hakan yana da ma’ana?

1

A lokacin da wata kasa take kula da wata mashiga ta kasa da kasa, sannan kuma take cutuwa da matsalar gurbatar muhalli sakamakon haka, shin ta ci gaba da yin wannan aikin kyauta hakan yana da ma’ana?

2

Mashigar Hormuz tana a wani wuri ne mai matukar sarkakiya a cikin tekun Farisa. Akwai duwatsu da kuma murjani mai yawa a karkashin ruwan, wanda ya sanyav ratsawa ta mashigar na bukatar taka tsantsan.

3

Ta wannan mashigar ne kowace kasha daya bisa biyar na makamashi a duniya yake wucewa, a cikin shekara kimanin manyan jiragen ruwan dakon mai dubu 30 ne suke ratsawa ta mashigar.

4

Tekun Farisa rabin daya ne a cikin dari na dukkanin ruwa na kasa da kasa a duniya, amma kuma kashi daya bisa uku na gurbatar muhalli daga mashi a duniya daga wannan yankin ne.

5

Saboda me? Saboda ruwa ne da yake a yankin da yake a rufe, sannan kuma ba ya da zurfi sosai, wuri mafi zurf a cikin tekun Farisa shi ne mai zurfin mita 90 a karkashin ruwa, wasu kuma mita 10 zuwa mita 30 ne, a kan hakan gurbataccen iska ba ya fita cikin sauki daga yankin.

6

Wani abu mafi muhimmanci ma shi ne cewa, hatta motsin igiyar ruwa daga gaba zuwa gaba ya kan dauki tsawon shekaru 5 zuwa 7.

7

Duk wannan yana karewa a cikin yankunan Iran da ke yankin tekun, kamar Tsibiran Qeshm, Kharg, Hormuz, lavan, Larak, Abu Musa, dukkansu suna cike da murjani mai haddasa gurbatar yanayi.

10

Ratsawar kowane jirgin ruwa ta wannan wuri ba batu ne kawai sufuri ba, batu ne da ya shafi gurbatar muhalli.

11

Tambaya mai sauki a nan ita ce: wane ne zai biya abin da gurbatar muhallin ta haddasa?

12

Daga cikin abin da hakan ke haifarwa har da kwanciyar danyen mai bisa ruwan teku, wanda yak an shafi dukkanin kasashen yankin Tekun Farisa, amma hakan ya fi shafar kasar Iran ne domin a cikin ruwanta ne dukkanin jiragen ruwa suke ratsawa.

13

A nan ne batun hakkokin zai taso: safara a cikin teku za ta iya zama kyauta, amma hidima ga harkokin safarar ba kyauta ba ne, a kan haka Iran za ta iya karbar haraji a matsayin hakkinta na kula da zirga-zirgar jiragen ruwa a cikin yankin ruwanta, bugu da kari kan hakan, illolin da hakan yake haifar mata musamman batun gurbatar muhalli.

14

Wannan hakki ne tabbatacce a cikin hakkokin zirga-zirgar dakon makamashi da kuma kula da shi.

15

A lokacin da kashi 38% na danyen mai a duniya, da kashi 13% na sanadaran makamashi ke ratsawa ta wannan mashiga, shin adalci ne Iran ta dauki nauyin haka ita kadai, ko kuwa lokaci ya yi da kasar za ta karbi hakkin dawainiyar da take yi wa kasashen duniya tsawon shekaru?