Yan gudun hijirar Afghanistan A Iran

A wannan bidiyon zamu yi muku bayani game a irin kokarin da iran take yi wajen bada mafaka ga yan gudun hijirar Afghanistan wadanda rashin

Share

Iran: Taimako ga ’Yan Gudun Hijira

A wannan bidiyon zamu yi muku bayani game a irin kokarin da iran take yi wajen bada mafaka ga yan gudun hijirar Afghanistan wadanda rashin tsaro da yake-yake ya tilasta musu barin gidajensu ba shiri