Ibrananci

Matashi yana karanta littafi a gaban bango wanda aka rubuta da harshen Ibrananci.

Share

Matashi yana karanta littafi a gaban bango wanda aka rubuta da harshen Ibrananci.

Shin Kuna tsammanin zai yiwu a gina wata al’umma ta hanyar gina kalmomi? Wasu sun ce harshen Ibrananci na wannan zamani ba shi ne  Ibrananci na asali kuma na tarihi ba!