Wanan biyon yana bayani ne game da yadda tarihi yake mamaita kansa na irin ta’addancin HKi na kai hari kan jiragen ruwa dake dauke da kayan agaji zuwa yankin Gaza da aka killace, kuma yake nuna rashin dan adamtaka da kekashewar zuciya, da kuma girmaninda take kai ma jiragin hari a cikin ruwan kasa da kasa da kowa yake da yancin amfani da shi,