shigar da kayan abinci ga Isra’ila

A jiya Da dare na yi mafarkin cewa dukkan kasashen dake rajin kare yancin falasdinu sun dauki matakin yanke shigar da kayan abinci ga Isra'ila

Share

“Kasashe daban-daban na fitar da kayayyaki zuwa Isra’ila, amma wasu na iya dakatarwa – menene sakamakon

A jiya Da dare na yi mafarkin cewa  dukkan kasashen dake rajin kare yancin falasdinu  sun dauki matakin yanke shigar da kayan abinci ga Isra’ila,  dukkan frij din Isra’ila su koma fayau