Wannan bidiyon zai yi muku bayani ne game da gurbatattun kungiyoyi da aka kirkiro da suka kauce ma hanya, da suke fakewa da sunan Addinin wajen aikata danyen aiki, wasu daga bangaren addinin kiristanci da Yahudanci da kuma musulunci