Shekara guda da ta gabata kenan, a irin wadannan ranaku, haramtacciyar kasar Isra’ila ta yi kutse a cikin Jumhuriyar Musulunci ta Iran, inda ta kashe Isma’il Haniyya, bayan kwashe tsawon shekaru 33 tana hankoron kashe amma abin ya ci tura.