Kifar Da Tsarin  Musulunci  A Shafukan Sada Zumunta!

Saboda kawai ana samun yawan masu bibiya ta hanyar internet, sai ya zamana an kifar da tsarin gwamnatin musulunci? Ko kuma ta hanyar aikewa da

Share

Kifar da tsarin Musulunci ba ya sauƙaƙa ta hanyar Twitter. Mu tsaya tsayin daka domin kare ƙasarmu

Saboda kawai ana samun yawan masu bibiya ta hanyar internet, sai ya zamana an kifar da tsarin gwamnatin musulunci? Ko kuma ta hanyar aikewa da sakwanni a Twitter ?