Ba abin mamaki ba ne idan gwamnatin Azarbaijan ta mika wuya ga manufofin turawa da kuma yi musu aiki ido rufe domin kare wadannan manufofi, daga ciki har da biyan bukatun Isra’ila, ko da hakan kuwa zai cutar da makwabtanta irin su Iran da makamantansu.