Wata kila mutane da dama suna da tarin tambayoyi kan cewa sabon mulkin mallaka da duniya take gani a cikin karni na 21, ko ya yake? Tabbas Ba mulkin mallaka ne da ake yi da tankokin yaki da bindigogi ba, Mulkin mallaka ne da ake yin amfani da lisssafi da hankali da kirkirarriyar fasaha ta AI wajen aiwatar da shi.