Qatar Tana Kokarin Shiga Tsakanin Tehran Da Washington

Kasar Qatar ta na ci gaba da kokarin shiga tsakanin tehran da kuma washington na ganin an fita daga halin da ake ciki

Maaikatar harkokin wajen kasar Qatar ya bayyana cewa ana samu ci gaba a shiga tsakanin da take yi tsakanin iran da Amurka , kuma za su ci gaba da kokari wajen kusanto da mahangogin biyu, sai dai bata ganin cimma wata mata anan kusa.

shugaban ma’aikatar yada labarai a ma’aikatar harkokin wajen kasar iran Ibrahim sultan hashimi a lokacin da yake bayani a yau talata yace mai shiga tsakani yana bakin kokarinsa na ganin an samu kusancin mahanga tsakanin bangarorin biyu, sai dai ba zamu iya ayyana lokacin cimma wata mats aba amma dai zamu ci gaba da kokari

haka zalika hashimi ya bayyana cewa ministan harkokin waje shaikh mohammad bin Abdurrahman ali thani ya gana da mataimakon shugaban kasar Amurka Vance a Washington kuma sun yi ganawar sirri tare da donalar trump shugaban Amurka a fadar white hause kan batun ikasar iran.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted