Kungiyar Hizbullah Tana Jana’izar Wasu daga Cikin Shahidan Hanyar Kudus

Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta bada sanarwan jana’izar wasu daga cikin shahidanta a kan hanyar Kudus a yau Laraba. Tashar talabijin ta Al-Manadr ta

Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta bada sanarwan jana’izar wasu daga cikin shahidanta a kan hanyar Kudus a yau Laraba.

Tashar talabijin ta Al-Manadr ta nakalto bayanin yaki wanda kungiyar ta fitar, yana cewa shahidan dai suna hada da

Talib Sami Abdullahi kwamandan dakarunta wanda aka Haifa a shekara 1969, daga kuma garin Adsheed na kudancin kasar Lebanon.

Sannan sauran kuma sun hada da Shahid Muhammad Hussain Sabra wanda aka Haifa a shekara 1973 daga garin haddatha na kudancin kasar Lebanon. Sannan shahida Ali Sulaim Sufaan haihuwar shekara 1971 daga garin Juwayya na kudancin kasar Lebanon.

Daga karshe sai shahid Hassan Qasim Humayyad wanda aka Haifa a shekara 1980.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments