The latest news and topic in this categories.
Falasdinawa da dama ne suka yi shahada kuma wasu adadi mai yawa suka jikkata a wasu sabbin hare-haren kisan gilla guda 4 da gwamnatin Isra'ila ta kai kan Zirin Gaza
Gwamnatin Rasha ta kai hare-hare da makamai masu linzami da ya girgiza babban birnin kasar Ukraine da wasu garuruwa na daban Wadannan hare-hare da kasar Rasha ta kai kan kasar
Jaridar Maariv ta HKI ta buga wani rahoto wanda yake cewa; Sojojinsu suna fuskantar wahala mai tsanani a Kudancin Lebanon saboda suna da karancin sojojin sa-kai. Rahoton ya ambaci cewa
Iran ta jaddada aniyar ta na bin doka da oda dangane da kisan da Amurka
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi kira ga kwamitin sulhun MDD da ya dauki matakan
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta yi kakkausar suka kan harin wuce gona da iri
Babban Zauren Majalisar Dinkin Duniya ya fitar da wani kuduri da ya jaddada hakkin Falasdinawa
Kasar Lebanon ta sanar da adadin mutanen da suka yi shahada sakamakon hare-haren da sojojin
Hare-haren da Hibzullah ta kai a yau Lahadi sun shafi sansanonin soja da kuma matsugunan ‘yan share wuri zauna da sojoji su ka mayar da su barikokin soja. A bayanin
Ministan tsaron Iran Azizi Nasir Zadeh wanda yake ziyara a kasar Syria ya gana da shugaba Basshar Asad inda su ka tattauna batun tsaro da halin da ake ciki a
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Iran za ta dauki sabbin matakai idan kwamitin Alkalan hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya ya fitar da wani kuduri kan
Ministan tsaron Iran ya bayyana cewa: Kasarsa tana goyon bayan kasar Siriya dari bisa dari bisa umarnin Jagoran juyin juya halin Musulunci A zantawarsa da manema labarai a birnin Damascus
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta kai mummunan hari kan birnin Haifa da ke haramtacciyar kasar Isra'ila da makamai masu linzami Rahotonni sun bayyana cewa: An ji karar fashe-fashen wasu
Falasdinawa da dama sun yi shahida yayin da wasu suka jikkata a wani kisan kiyashi da sojojin mamaya suka aiwatar a sansanin Bureij da ke tsakiyar Zirin Gaza Kafofin watsa