The latest news and topic in this categories.
Leadership-Gwamnatin Jihar Sokoto ta sanar da shirinta na gina dam-dam guda uku tare da sayen traktoci 244 a wani yunƙuri na haɗa kai wajen bunƙasa aikin Fadama da noman rani.
https://hausa.premiumtimesng.com. Shahararren ɗan bindigar nan da ya yi ƙaurin suna wajen satar mutane da karɓar kuɗin fansa, Bello Turji, ya zargi gwamnan Zamfara Dauda Lawal da tsohon gwamnan jihar kuma
Jirgin ruwa dauke da mutane 200 da ya tashi a daren ranar Talata daga yankin Mundi zuwa Gbajebo don zuwa bikin Maulidi a karamar hukumar Mokwa a Jihar Neja, ya
Jirgin ruwa dauke da mutane 200 da ya tashi a daren ranar Talata daga yankin
Premium-Masana sun tabbatar da cewa za a iya shawo kan kashi 80% bisa 100% na
Leadership-Gwamnatin Jihar Kaduna ta ƙaddamar da rabon takin buhu dubu ɗari da ashirin (120,000) ga
Leadership-Ministan Harkokin Waje, Ambasada Yusuf Tuggar, ya bayyana cewa, kasar Sin a shirye take ta
Wani sabon kazamin harin sojojin Isra’ila ya yi sanadin shahadar mutum 40 cikin sa’o’I 24 da suka gabata ciki har da Salah al-Bardawil, dan majalisar Falasdinu kuma mamba a ofishin
Rahotanni daga Yemen na cewa sojojin Amurka sun kai hari a filin tashi da saukar jiragen sama na Hudayda a wani sabon hari kan kasar Yemen tun bayan da Washington
Ministan harkokin wajen kasar Iran, Abbas Araghchi, ya yi kakkausar suka kan zaluncin da gwamnatin Isra'ila ke yi kan al'ummar Falasdinu da ba su da kariya a yankin Zirin Gaza,
Iran, ta yi Allah wadai da harin ta’addancin da ya yi sanadin mutuwar gomman mutane a wani masallaci a kudu maso yammacin Jamhuriyar Nijar. Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Esmaeil
Jagoran ‘yan adawar Isra’ila Yair Lapid ya yi kira da a gudanar da zanga-zangar gama-gari idan Firaministan kasar Benjamin Netanyahu ya ki bin hukuncin da kotun kolin kasar ta yanke
A Sudan bayan sake karbe fadar shugaban kasa da ke birnin Khartoum, sojojin kasar sun ci gaba da kai farmaki a babban birnin kasar a ranar Asabar, inda suka sake