The latest news and topic in this categories.
Shugabannin kasashen musulmi da na larabawa sun bukaci Isra’ila da ta gaggauta dakatar da kazamin yakin da take yi a zirin Gaza da kuma Lebanon da ta yi wa kawanya.
Iran ta soki gazawar matakan kasa da kasa wajen dakatar da hare haren Isra’ila a Gaza da kuma Lebanon. Mataimakin shugaban kasar na farko Mohammad Reza Aref ne ya bayyana
Sojojin Isra'ila sun zafafa kai hare-haren a Gaza lamarin da ya yi sanadin mutuwar Falasdinawa akalla 20 tare da jikkata wasu da dama a sansanin 'yan gudun hijira na Nuseirat
Babban jami'in kungiyar Hamas ya jaddada cewa: Dole ne kasashen duniya su matsa kaimi wajen
Jamhuriyar Musulinci ta Iran, ta yi kiran da a kara kaimi wajen samar da zaman
Turkiyya ta fara wani shiri na kara wayar da kan duniya kan dakatar da sayar
Bayanai daga Falasdinu na cewa fiye da mutane 1,800 ne sukayi shahada a yayin da
Dakarun kare juyin juya halin Musulunci ta Iran ta bayyana cewa: Ba zai yiwu a
Shugaban kasar Iran, Massoud Pezeshkian, ya bayyana cewa ko a jikinmu a wanda ya ci zabe a Amurka. ‘’ba wani banbanci da wanda ya ci zabe’’ Iran ta dogare ne
Shugaban Amurka Joe Biden ya yi alkawarin mika ragamar mulki cikin tsari da lumana ga zababben shugaban kasar Donald Trump. Biden ya kuma ce zai rage dambarwar siyasa a kasar
Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya nanata fatansa na ganin an karfafa dabarun cin gashin kai na nahiyar Turai bayan zaben Donald Trump. Macron ya bayyana hakan ne a lokacin
Rahotanni daga Lebanon na cewa hare-haren Isra'ila sun kashe mutane 53 a fadin kasar a cikin sa'o'i 24 da suka gabata. Hare-haren Isra'ila a cikin sa'o'i 24 da suka gabata
Mamba a Majalisar fayyace masalahar tsarin Musulunci ta kasar Iran ya fadawa Trump cewa: Manufar al'ummar Iran ita ce cimma hakkokinsu tabbatattu ba tare ganin an tauyaye musu ba Mamba
Kungiyar Hizbullah ta gigita gwamnatin mamayar Isra'ila ta hanyar zafafa hare-haren da take kai wa cikin kwaryar haramtacciyar kasar Isra'ila da makamai masu linzami Ana ci gaba da samun gagarumin